Ezra (2007 fim)

shirin wasan kwaikwayo 2007 wanda newton ya ɗau nauyin shirin

Ezra fim ne na wasan kwaikwayo na 2007 wanda Newton I. Aduaka ya ba da umarni . An nuna shi a bikin fina-finai na Sundance na 2007 da kuma bikin fina-finai da talabijin na Panafrican na 2007 na birnin Ouagadougou inda ya lashe babbar lambar yabo.

Ezra (2007 fim)
Asali
Lokacin bugawa 2007
Asalin suna Ezra
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Austriya, Faransa da Beljik
Distribution format (en) Fassara video on demand (en) Fassara
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 103 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Newton Aduaka
Marubin wasannin kwaykwayo Newton Aduaka
Alain-Michel Blanc (en) Fassara
'yan wasa
Kintato
Narrative location (en) Fassara Saliyo
External links
Nye Ezra

Taƙaitaccen bayani

gyara sashe

Ezra, matashin tsohon mayaki ɗan ƙasar Saliyo, yana kokawa don gano bakin zaren da kuma komawa ga rayuwa ta yau da kullun bayan yakin basasar da ya lalata kasarsa. Rayuwarsa ta yau da kullun ta raba tsakanin cibiyar farfado da tunani da kuma kotun sulhu ta kasa da aka shirya karkashin inuwar UNO. A lokacin shari’ar gyara da Ezra ya shiga, dole ne ya fuskanci ƴar’uwarsa da take zarginsa da kashe iyayensu. Amma Ezra bai tuna kome ba. Shin Ezra zai yarda da wannan abin tsoro kuma ta haka ƴar uwarsa da al'ummar ƙauyensa za su gafarta musu?

  • Mamoudu Turay Kamara a matsayin Ezra
  • Augustine Maturi a matsayin Matashi Ezra
  • Abubakarr Sawaneh a matsayin Mitschach
  • Malcom Smith a matsayin Matashi Mitschach
  • Mariame N'Diaye a matsayin Onitcha
  • Mamusu Kallon a matsayin Mariam
  • Merveille Lukeba a matsayin Musa
  • Richard Gant a matsayin Mac Mondale
  • Mercy Ojelade a matsayin Cynthia
  •  
    Ezra (2007 fim)
    Emile Abossolo M'Bo
  • Monder, Eric. "Ezra". Film Journal International. Retrieved 27 January 2015.
  • Guerrasio, Jason (29 November 2006). "FAMILIAR FACES IN '07 SUNDANCE SLATE". Filmmaker. Retrieved 27 January 2015.
  • Scheck, Frank (3 May 2008). "Ezra". The Hollywood Reporter. Retrieved 27 January 2015.
  • Anderson, John (18 May 2007). "Review: 'Ezra'". Variety. Retrieved 27 January 2015.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe