Evwreni
Mazaunin Mutane
Evwreni birni ne, da ke cikin ƙaramar hukumar Ughelli ta Arewa a Jihar Delta, Nijeriya.
Evwreni | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | jahar Delta | |||
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Ughelli ta Arewa | |||
Yawan mutane | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Evwreni Danbi ne da aka yi daga al'ummomi (kwata).
Wuri ne da ake hako mai, wanda ke da rijiyoyin mai kusan 14, tashoshi masu haske da kwampreso da kamfanin Shel na cigaban kamfani man fetur a Nigeria, wanda ke samar da ganga 15,000 na danyen mai a kullum daga yankin [ ] [</link></link>