Isfahan lardin ( Persian , Ostān-e Esfahān ) yana daga cikin larduna 31 na ƙasar Iran . Babban birninta shine birnin Isfahan .

Isfahan


Wuri
Map
 32°39′28″N 51°40′09″E / 32.6577°N 51.6692°E / 32.6577; 51.6692
Ƴantacciyar ƙasaIran

Babban birni Isfahan
Yawan mutane
Faɗi 5,120,850 (2016)
• Yawan mutane 47.85 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 107,029 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan Tuntuɓa
Tsarin lamba ta kiran tarho 031
Lamba ta ISO 3166-2 IR-10
Wasu abun

Yanar gizo ostan-es.ir

Manazarta

gyara sashe