Ernest Danjuma Enebi, shine wanda ya kafa Kungiyar Denda. An haifeshi a garin Jihar Kaduna, Kasar Nijeriya. Yayi karatun Injiniya da Kasuwanci a Jami’ar Arewa maso Gabas.[1]

Ernest Danjuma Enebi
Rayuwa
Haihuwa Kaduna
Mazauni Lagos
Karatu
Makaranta Northeastern University (en) Fassara
Sana'a

Ayyuka gyara sashe

Shi mai ba da gudummawa ne a The Guardian (Najeriya) .

Manazarta gyara sashe

  1. Guardian, Nigeria. "Ernest Danjuma Enebi". Guardian Nigeria. Retrieved 23 June 2017.