Eric Molebatsi tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne. Ya fito daga gundumar Letlhakeng na Botswana[1] kuma yana aiki har zuwa 2011.[2] Tsakanin 2002 da 2004, ya kuma taka leda a kungiyar kwallon kafa ta Botswana.[ana buƙatar hujja]

Eric Molebatsi
Rayuwa
Haihuwa Botswana
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Botswana Meat Commission F.C. (en) Fassara2001-2002
TAFIC F.C. (en) Fassara2002-2004
  Botswana men's national football team (en) Fassara2002-200440
Nico United (en) Fassara2004-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Sana'ar wasa

gyara sashe

Molebatsi ya fara wasansa ne a shekara ta 2002[3] a lokacin da ya buga wasa a kungiyoyi irinsu NICO FC (2007[4] -2009[5] kamar ,Motlakase (2010)[6] Ya kuma wakilci Botswana a gasar cin kofin COSAFA na shekarar 2004.[7] Ya buga wasan a karshe a kulob ɗin Satmos FC a cikin shekarar 2011 bayan haka ya yi ritaya

Duba kuma

gyara sashe
  • Kungiyar kwallon kafa ta Botswana
  • Kofin COSAFA

Manazarta

gyara sashe
  1. Sennamose, Olekantse (2 June 2015). "Councillors welcome Gaya Lecho initiative" . Botswana Daily News . Retrieved 27 May 2020.
  2. "Mmegi Online :: Molebatsi fires parting shots as he bows out" . Mmegi Online . Retrieved 29 May 2020.
  3. "Eric Molebatsi" . worldfootball.net . Retrieved 27 May 2020.
  4. editor, Online (29 April 2007). "Dark cloud hangs over Selibe Phikwe teams | Sunday Standard" . Retrieved 29 May 2020.
  5. MOdikwa, Onalenna (27 August 2009). "Botswana: Nico Expels Senior Players?" . All Africa . Retrieved 29 May 2020.
  6. editor, Online (11 February 2010). "Motlakase defies all odds | Sunday Standard" . Retrieved 29 May 2020.
  7. "COSAFA Cup 2004 Details" . RSSSF . Retrieved 29 May 2020.