Emmanuel Okala

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Emmanuel Okala (An haifeshi ranar 17 ga watan Mayu, 1951). Tsohon ɗan kwallon ne da ya buga wa kungiyar kwallon kafa ta Najeriya wasa daga shekarar 1972 zuwa 1980.  Ya lashe kyautar ne "Gwarzon dan kwallon shekara" a shekarar 1978 bayan ya lashe gasar cin kofin kasashen Afirka a 1980 yayin da yake wakiltar Najeriya.[1]

Emmanuel Okala
Rayuwa
Haihuwa Onitsha, 17 Mayu 1951 (73 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Enugu Rangers1971-1980
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya1972-1980510
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Ya lashe nasarar zama gwarzon dan kwallon kafa a duniya na shekarar 1978. Kuma ya lashe gasar kofin Afirka ta shekarar 1989/1981.[2]

Manazarta

gyara sashe