Emmanuel Elukwu Ezukam (an haife shi ranar 22 ga watan Oktoban 1984 a Najeriya), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ke taka leda a Ghazl El-Mehalla.

Emmanuel Ezukam
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 22 Oktoba 1984 (40 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
FC Ararat Yerevan (en) Fassara2002-2003
Zob Ahan F.C. (en) Fassara2003-20041
FC Ararat Yerevan (en) Fassara2004-200481
Taliya SC (en) Fassara2004-2007546
Al-Arabi SC (en) Fassara2008-20095811
Al-Salmiya SC (en) Fassara2009-20102
Khaitan Sporting Club (en) Fassara2010-2011
Kazma Sporting Club (en) Fassara2011-2011
Al-Ittihad SC Aleppo - نادي الإتحاد الحلبي (en) Fassara2012-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Ezukam ya taka leda a ƙungiyar Al Arabi Kuwait wacce ta kai matakin daf da na ƙarshe a gasar cin kofin AFC ta shekarar 2009.[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Quintet advance to quarter-finals in AFC Cup". ESPN Soccernet. 26 May 2009. Archived from the original on 21 October 2012. Retrieved 17 April 2023.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe