Emmanuel Daniel (Ɗan ƙwallon ƙafa)
Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya
Emmanuel Shinkut Daniel (an haife shi ranar 17 ga watan Disamban shekarar 1993) golan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ya wakilci Najeriya a Gasar Wasannin yankin Afirka na shekarar 2015 da Gasar Olympics na bazara na shekarar 2016.[1]
Emmanuel Daniel (Ɗan ƙwallon ƙafa) | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 17 Disamba 1993 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga | ||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 88 kg | ||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 174 cm |
Ayyukan ƙasa da ƙasa
gyara sasheDaniel ya samu kiransa na farko zuwa babbar ƙungiyar kasar Najeriya domin buga wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya ta shekarar 2018 da kasar Zambia a cikin watan Oktoban shekarar 2016.
Girmamawa
gyara sasheNajeriya U23
- Lambar tagulla ta Olympic: shekarar 2016