Emanuel Fernando Matola (an haife shi a ranar ga 11 Satumbar 1967), wanda aka fi sani da Nana, tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Mozambique wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya .[1] Ya buga wasanni 66 kuma ya ci wa ƙungiyar kasar Mozambique kwallaye biyar daga shekarar 1988 zuwa ta 1999.[2] An sanya sunan shi a cikin 'yan wasan Mozambique a gasar cin kofin kasashen Afirka na shekarar 1998 .[3]

Emanuel Matola
Rayuwa
Haihuwa Mozambik, 11 Satumba 1967 (56 shekaru)
ƙasa Mozambik
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
C.D. Costa do Sol (en) Fassara-
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Mozambique1996-1999
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Manazarta gyara sashe

  1. "Emanuel Matola". National Football Teams. Retrieved 1 May 2021.
  2. Mamrut, Roberto (16 January 2020). "Emanuel Fernando Matola "Nana" - International Appearances". RSSSF. Retrieved 5 October 2021.
  3. "African Nations Cup 1998 - Final Tournament Details". RSSSF. Archived from the original on 4 March 2016. Retrieved 1 May 2021.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe