Elobey Grande, ko Great Elobey, tsibiri ne na Equatorial Guinea, yana kwance a bakin kogin Mitémélé Ba kowa ya zauna ba. Elobey Chico ƙaramin tsibiri ne a bakin teku, yanzu ba kowa amma ya taɓa zama babban birnin Río Muni na mulkin,mallaka . Tsibirin yana cikin Tekun Gulf of Guinea .

Elobey Grande
General information
Tsawo 2.4 km
Fadi 1.4 km
Yawan fili 2.27 km²
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 0°59′N 9°30′E / 0.98°N 9.5°E / 0.98; 9.5
Kasa Gini Ikwatoriya
Territory Litoral (en) Fassara
Flanked by Tekun Guinea
Hydrography (en) Fassara
Tsibirin Corisco da Tsibirin Elobey

Duba kuma gyara sashe

  • Elobey, Annobón da Corisco

Manazarta gyara sashe