Elise Loum
Elise Ndoadoumngue Ne'loumsei Loum (an haife ta a shekara ta 1956 a kasar Chadi ) ta taɓa rike mukamin Mataimakiyar Shugaban Majalisar Tarayyar Afirka ta Majalisar Afirka ta Tsakiya daga shekarar 2004 zuwa 2009. A shekarar 1983 ta karɓi takardar shedar ƙaramar malama a makarantar sakandare daga kwalejin ci gaban malamai, N'Djaména, Chadi. An ba ta Takaddun Farko na Ingilishi a shekarata 1986 daga Cibiyar Nazarin Turanci ta Colchester, Jami'ar Essex, Colchester, Essex, kuma an ba ta takardar shaidar Ilimi daga Jami'ar Arewacin Arizona a shekarar 1990.
Elise Loum | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
Rayuwa | |||||
Cikakken suna | Elise Ndoadoumngue Ne'loumsei Loum | ||||
Haihuwa | 1956 (67/68 shekaru) | ||||
ƙasa | Cadi | ||||
Karatu | |||||
Makaranta | University of Essex (en) | ||||
Harsuna |
Larabci Faransanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa |
Tarihi
gyara sasheA shekarar 1994 ta samu takardar shaidar kammala karatun zama Babbar Malama a babbar Makarantar Kwalejin Malamai dake N'Djaména, Chadi. Tana da Takaddun shaidar kwarewa a fannin Tattalin Gudanar Harkokin Dan Adam daga Jami'ar Katolika ta Yaoundé - Jami'ar Louvain, Belgium & CEFOD, N'Djaména. Ita ce mai karɓar Takaddun Gwajin Ilimi (Shirye-shiryen Gwajin Kasa da Kasa) daga Princeton, New Jersey . A shekarar 1995 ta shiga kungiyar Peace Corps da ke aiki a Chadi . [1]
Rayuwar Siyasa
gyara sasheManazarta
gyara sashe