Elephant in the Room (fim, 2016)
2016 fim na Najeriya
Elephant in the Room wani fim ne na wasan barkwanci na soyayya na Najeriya na shekarar 2016 wanda Asurf Oluseyi ya bada Umarni, sannan Ramsey Nouah da Zainab Sheriff suka fito a cikin manyan jarumai. Fim ɗin, wanda aka dau shirin sa a Saliyo, an sake shi ranar 8 ga watan Janairu 2016.[1][2]
Elephant in the Room (fim, 2016) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2016 |
Asalin suna | Elephant in the Room |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Najeriya |
Distribution format (en) | downloadable content (en) , video on demand (en) , DVD (en) da Blu-ray Disc (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | comedy film (en) , drama film (en) da romance film (en) |
During | 108 Dakika |
Launi | color (en) |
'yan wasa | |
Kintato | |
Narrative location (en) | Najeriya |
Yan wasan shirin
gyara sashe- Ramsey Nouah a matsayin Benjamin Bangura
- Zainab Sheriff a matsayin Carolina George
- Michael Bony Bassey a matsayin Benjamin Bangura Jr
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Ramsey Nouah's 'Elephant in the Room' to premiere in January 2016". The NET. Retrieved 5 February 2016.
- ↑ "Ramsey Nouah, Zainab Sheriff in "Elephant In The Room" | Watch Trailer". Bella Naija. Retrieved 5 February 2016.