Eleme Karamar Hukuma ce dake a Jihar Rivers a shiyar kudu maso kudancin Nijeriya.

Eleme

Wuri
Map
 5°05′N 6°39′E / 5.08°N 6.65°E / 5.08; 6.65
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar rivers
Yawan mutane
Faɗi 190,884 (2006)
• Yawan mutane 1,383.22 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 138 km²
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1996
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 501101
Kasancewa a yanki na lokaci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.