Elelenwo
Elelenwo gari ne, da ke a yankin babban birnin Fatakwal, Nijeriya, ƙasa a yammacin Afirka. Garin gida ne ga cibiyoyin yaɗa labarai mallakar gwamnati da dama, ciki har da Gidan Talabijin na Jihar Ribas (RSTV) da Rediyo Rivers.[1][2]
Elelenwo | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar rivers | |||
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Port Harcourt (karamar hukuma) | |||
Port settlement (en) | Port Harcourt | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Wuri
gyara sasheElelenwo ya yi iyaka zuwa kudu da Eleme, bayan haka ya ta'allaka ne a tsibirin Okrika. Otigba da Woji suna kan iyakar yamma, tare da Trans Amadi a can gaba da yamma. Kasuwar Oil Mill,[3] tana kan iyakar arewa kuma Rumukurusi tana can ma arewa. Iriebe yana kan iyakar gabas kuma ƙaramar hukumar Oyigbo tana gabas da Iriebe.[4]
Dubawa
gyara sasheGarin Elelenwo ya ƙunshi galibin gine-ginen gidaje masu haɗin gwiwa, gidajen jama'a da na masu zaman kansu, da gidajen iyali guda na salo daban-daban. Wasu gidaje a Elelenwo sun haɗa da Estate Nasara, Estate Housing Eliminigwe, Pentagon Estate, da sauransu. Ofishin ’yan sanda na Elelenwo ne kawai ofishin ‘yan sanda a garin.[5][6]
Ilimi
gyara sasheMazauna Elelenwo suna da makarantun gwamnati da masu zaman kansu na Fatakwal, ciki akwai:
Makarantun gwamnati
gyara sasheMakarantu masu zaman kansu
gyara sashe- Topline Schools[9]
- Ash Meryln International School, Elelenwo
- Archdeacon Crowther Memorial Girls' School (ACMGS)
- Moncordel International School[10]
- Marygold International School, 58 Station Road
- Covenant Group of Schools, 1 Grace Avenue
- Salvation Heights Secondary Schools[11]
Sanannun wurare
gyara sashe- Square Market, Old Refinery Road, Elelenwo[12]
- Rediyo Rivers
- RSTV
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Rivers State Television Channel 22". rstv22.tv. Archived from the original on 2014-05-19. Retrieved 2014-05-19.
- ↑ "Thieves Invade Elelenwo Station Of Radio Rivers …Cart Away Gen Set Parts". The Tide. 2012-01-20. Retrieved 2014-05-19.
- ↑ Rapheal (2019-07-02). "Many faces of oil market". The Sun Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-04-26.
- ↑ "Elelenwo (Port Harcourt)". Wikimapia. Retrieved 2014-05-19.
- ↑ "Rumuibekwe/Elelenwo". The Tide. 2010-07-06. Retrieved 2014-05-19.
- ↑ "PH Building Collapse: NIOB Urges Prosecution Of Rogue Contractor". The Tide. 2013-08-09. Retrieved 2014-05-19.
- ↑ "State Primary School, Elelenwo". ministryofeducationriversstate.com.ng. Archived from the original on 2014-05-19. Retrieved 2014-05-19.
- ↑ "Community Boys Secondary School, Elelenwo". NigeriaGalleria. Archived from the original on 2014-05-19. Retrieved 2014-05-19.
- ↑ "Topline Schools Shines in 2011 WASSCE". toplineschools.com. Archived from the original on 2014-05-19. Retrieved 2014-05-19.
- ↑ "Moncordel International School". Nigerian Schools Directory. Archived from the original on 2014-05-20. Retrieved 2014-05-19.
- ↑ "Salavation Heights Secondary School - Elelenwo - Ngads: Nigeria free Classified and Business Directory". ngads.com.ng (in Turanci). Archived from the original on 2023-04-26. Retrieved 2023-04-26.
- ↑ "Market Square | Online Shopping | Groceries & Household Appliances | Find More, Pay Less". Market Square (in Turanci). Retrieved 2023-05-02.