Ekwereazu
Gari a Jihar Imo, Nijeriya
Ekwereazu (ko Ekwerazu ) gari ne, da ke cikin garin Mbaise, a Jihar Imo, a Nijeriya. Garin yana da al’ummomi shida: Oparanadim, Mpam, Ihitteafoukwu, Umuokirika, Obohia da kuma garin Ekwereazu.[1]
Ekwereazu | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Yawan mutane | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Ahiazu-Mbaise". Mapcarta (in Turanci). Retrieved 2020-05-27.