Ekeremor
ƙaramar hukuma a jihar Bayelsa
Ekeremor Karamar Hukuma[1]ce dake a Jihar Bayelsa[2] a shiyar kudu maso kudancin Nijeriya. [3]Tana iyaka da jahar Delta.[4]Hedikwatarta tana a cikin garin Ekeremor a yankin arewa maso gabas.[5] Tana da fadin yanki da ya kai 1,810 km2 da kuma yawan jama'a da ya kai 270,257 a lissafin kidayar shekarar 2006. Lambar akwatin gidan wayarta ita ce 561.[6]
Ekeremor | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Bayelsa | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 1,810 km² | |||
Tsarin Siyasa | ||||
Majalisar zartarwa | supervisory councillors of Ekeremor local government (en) | |||
Gangar majalisa | Ekeremor legislative council (en) | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Jadawali Na Unguwanni da Kauyuka a Karamar Hukumar Ekeremor
gyara sasheDa akwai unguwanni da kauyuka a karamar hukumar Ekeremor guda ashirin da takwas[7]ga su kamar haka:
- Aghoro
- Aiegbe
- Aleibiri
- Amabulour
- Ananagbene
- Angalawei-gbene
- Ayamassa
- Bown-Adagbabiri
- Ebikeme-Gbene
- Eduwini
- Ekeremor
- Feremoama
- Fontoru-Gbene
- Isampou
- Isreal o-Zion
- Lalagbene
- Ndoro
- Norhene
- Obrigbene
- Ogbogbene
- Ogbosuwar
- Oporoma
- Oyiakiri
- Peretou-Gbene
- Tamogbene
- Tamu-Gbene
- Tarakiri
- Tietiegbene
- Toru-Foutorugbene
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Nigeria: Administrative Division (States and Local Government Areas) - Population Statistics, Charts and Map". www.citypopulation.de. Retrieved 2022-03-10.
- ↑ "Bayelsa State Government – The Glory of all Lands" (in Turanci). Archived from the original on 2022-03-07. Retrieved 2022-03-10.
- ↑ "List of Local Governments in Bayelsa State". nigerianfinder.com. Retrieved 2021-09-16.
- ↑ "Delta State Government- The BIG Heart" (in Turanci). Retrieved 2022-03-10.
- ↑ "Area - Definition, Meaning & Synonyms". Vocabulary.com (in Turanci). Retrieved 2022-03-11.
- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.
- ↑ Nigeria, Media (2018-04-18). "List Of Towns And Villages In Ekeremor L.G.A, Bayelsa State". Media Nigeria (in Turanci). Archived from the original on 2021-09-15. Retrieved 2021-09-15.