Efioanwan Ekpo (an Haife ta a ranar 25 ga watan Janairu shekara ta 1984) yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Najeriya. Memba a kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya, Ekpo ta fafata a gasar cin kofin duniya ta shekarar 2003, zuwa 2004. A gasar Summer Olympics, a kakar wasa ta shekarar 2006 a gasar African Championship, 2007 World Cup da 2008 Summer Olympics.[1][2]

Efioanwan Ekpo
Rayuwa
Haihuwa 25 ga Janairu, 1984 (40 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 1.73 m

Manazarta gyara sashe

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Efioanwan Ekpo". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2020-04-18. Retrieved 2022-06-21.
  2. FIFA.com profile