Edgar Antonio André (an haife shi a ranar 28 ga watan Yuni 1999) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta FC Sion ta Switzerland. An haife shi a Switzerland, yana wakiltar tawagar kasar Angola.

Edgar André
Rayuwa
Haihuwa Sion (en) Fassara, 28 ga Yuni, 1999 (24 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FC Sion (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Sana'a gyara sashe

André ya fara wasansa na farko na ƙwararru tare da kulob ɗin Sion a cikin rashin nasara da ci 3-1 na Swiss Super League zuwa Luzern 20 Oktoba 2019.[1]

A ranar 30 ga watan Agusta 2021, ya koma kulob ɗin Bellinzona a matsayin aro.[2]

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

An haife shi a Switzerland, André dan asalin Angola ne.[3] André ya fara buga wasansa na farko a babban kungiyar kwallon kafa ta Angola a ranar 13 ga watan Oktoba 2020 a matsayin ɗan canji minti na 66 a yayin wasan sada zumunci da kasar Mozambique. [4]

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe


Manazarta gyara sashe

  1. "Luzern vs. Sion - 20 October 2019 - Soccerway" . int.soccerway.com .
  2. "ANDRÉ EDGAR ALL'ACB FINO A FINE STAGIONE" (in French). Bellinzona. 30 August 2021. Retrieved 20 October 2021.
  3. SA, IOMEDIA. "Edgar André Antonio, la montée en puissance d'un vrai sédunois" . FC Sion.
  4. Error:No page id specified on YouTube