Eddie Nketiah
Edward Keddar Nketia (An haifeshi ranar 30 ga watan Mayu, 1999) kwararen dan wasan ƙwallon kafa ne na kasar Ingila. Ya kulla yarjejeniya da ƙungiyar kwallan kafa ta Arsenal a shekar 2017, ya kuma zauna a kungiyar Leeds united inda yasamu nasarar lashe gasar gajiyayu na farko a kasar ingila ,saga bisani yadawo kunkiyar arsenal inda yasamu nasarar lshe gasar FA cup a shekar 2019-2020.
Eddie Nketiah | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Edward Keddar Nketiah | ||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Lewisham (en) , 30 Mayu 1999 (25 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Birtaniya | ||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 72 kg | ||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 180 cm |
Aikin shi
gyara sasheEdie Nketia ya buga kwallan shi ta yarinta a jungiyar Chelsea, inda saga bisani ya kulla yarjejeniya da kungiyar arsenal ,ya fara bugawa kungiyar arsenal wasa a shekarar 2017 ,ya kuma zauna aro a kungiyar Leeds united .
Salan kwallan shi
gyara sasheDan wasan ana mai inkiya da Dan kwallon mai sallo irin na shahararen Dan kwallan arsenal iwan wright ,Dan kwallan yana buga numbar gaba ta tsakiya in da yasamu nasara t jefa kwalaye ga manyan kungiyoyi dabab daban an kuma alakanta shi da Dan kwallan baya Defoe saboda karfin bugun kwallan shi ,idan y tunkari raga.
Aikin shi da kasar sa
gyara sasheEdie Nketia Nada zabin bugawa kasar ingila da kuma kasar Ghana da ke yankin Africa ,sai dai Dan kwallan ya bugawa kasar ingila wasa a kasar yan kasar da shekaru 17 ,inda yasamu Samar rike kambun shugaban kungiyar na cikin fili, ya kuma samu nasarar jefa kwallaye da dama was kasar shi ta Ingila.
Nasarorinshi
gyara sasheYasamu nasarar lashe kofuka kamar haka
1-FA cup da kungiyar arsenal 2019-2020
2- championship da kungiyar leeds united 2018-2019
Manazarta
gyara sashe"Premier League clubs publish 2019/20 retained lists"