Ebrima "EJ" Jatta (An haife shi ranar 18 ga watan Fabrairu, 1987) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Gambia.[1]

Ebrima Jatta
Rayuwa
Haihuwa Banjul, 18 ga Faburairu, 1987 (37 shekaru)
ƙasa Gambiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Banjul Hawks Football Club (en) Fassara-
FC Futura (en) Fassara2008-200920
Orange County SC (en) Fassara2012-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Jatta ya buga wasan ƙwallon ƙafa na kwaleji a Kwalejin Bellevue, tsakanin 2010 da 2011.[2] Kafin nan ya buga wasa a kasarsa ta Gambia a kulob ɗin Banjul Hawks FC da kuma a Finland a ƙungiyar FC Futura.[3][4]

Bayan shekaru biyu da ya yi a kwaleji, Jatta ya yi gwaji tare da kulob ɗin Reading da Norwich City, amma ko wanne kulob din basu sanya hannu ba a kan daukar sa ba.[5]

Jatta ya sanya hannu a kwantiragin ƙwararrunsa na farko tare da ƙungiyar USL Professional Division Los Angeles Blues a ranar 7 ga watan Maris, 2012. [6]

Manazarta

gyara sashe
  1. "FIFA U-20 World Cup Canada 2007 – List of Players" (PDF). FIFA. 5 July 2007. p. 9. Archived from the original (PDF) on 31 December 2013.
  2. "Bellevue CC Men's Soccer - Roster" . Archived from the original on 2012-01-06. Retrieved 2012-06-04.
  3. "Sivua ei löydy – FC Futura" .
  4. "Former BC player goes from Africa to the pros | Reporter Q and A | Bellevue Reporter" . 13 March 2012.
  5. "Gambia: Hawk's Ebrima Jatta Signs Pro Deal - allAfrica.com" .
  6. "Gambia: Hawk's Ebrima Jatta Signs Pro Deal - allAfrica.com" .