Dunama I
Sarkin Chadi
Mai ko Sarki Dunama ya kasance Shugaban hada kan daular sayfawa a lokacin farkon karni na goma sha biyui. Shine farkon Mai da ya fara zuwa aikin hajji a kasa ma tsarki Makka .
Dunama I | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Daular Kanem-Bornu, |
Mutuwa | Red Sea, 1097 (Gregorian) |
Yare | Daular Sayfawa |
Sana'a |
Tunani
gyara sasheGerald S. Graham, Thomas Hodgkin; Ra'ayoyin Najeriya: Tarihin Anthology na Tarihi