Dominic Isaacs (an haife shi a ranar 13 ga watan Yuli shekara ta 1982 a Cape Town ) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙungiyar Afirka ta Kudu wanda ya taka rawa a matsayin mai tsaron baya a gasar ƙwallon ƙafa ta Premier .[1] Sai ya zama manaja. [2]

Dominic Isaacs
Rayuwa
Haihuwa Cape Town, 13 ga Yuli, 1982 (41 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Cape Town Spurs F.C. (en) Fassara2000-2008320
Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Kaizer Chiefs2008-2012500
Bloemfontein Celtic F.C.2012-2013200
Cape Town Spurs F.C. (en) Fassara2013-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 178 cm

Isaacs ya fito ne daga Mitchells Plain akan Cape Flats .[3]

Manazarta gyara sashe

  1. "ABSA Premiership 2012/13 - Dominic Isaacs Player Profile - MTNFootball". Archived from the original on 29 January 2013. Retrieved 1 November 2012.
  2. Template:FootballDatabase.eu
  3. Template:FootballDatabase.eu