Dominic Dugasse
Dominic Dugasse | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Biktoriya, 19 ga Afirilu, 1985 (39 shekaru) |
ƙasa | Seychelles |
Sana'a | |
Sana'a | judoka (en) |
Mahalarcin
|
Dominic Dugasse (an haife shi a ranar 19 ga watan Afrilun 1985) ɗan ƙasar Seychellois kuma ɗan wasan judoka ne wanda ya fafata a gasar -100 kg a gasar Olympics ta bazara, a shekarar 2012 a Landan, inda ya sha kashi a zagayen farko na taron zuwa Henk Grol na ƙasar Netherlands.[1] Ya kasance mai rike da tuta ga Seychelles a lokacin bikin bude gasar Olympics na bazara na shekarar 2012.[2]
A cikin shekarar 2013, an zaɓe shi a matsayin gwarzon dan wasa na shekara a lambar yabo ta wasanni ta Seychelles, karo na farko da Judoka ya lashe kyautar.[3]
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sasheDominic Dugasse at JudoInside.com
Dominic Dugasse at Olympedia
Dominic Dugasse at the Commonwealth Games Federation
Samfuri:S-sportsMagabata {{{before}}} |
Flagbearer for Seychelles | Magaji {{{after}}} |