Djeneba N'Diaye (an haife ta a ranar 8 ga watan Yulin 1997) ƙwararriya ƴar wasan ƙwallon kwando ne na ƙasar Mali a ƙwallon kwando na AMI da ƙungiyar ƙasa ta Mali. [1]

Djeneba N'Diaye
mutum
Bayanai
Jinsi mace
Ƙasar asali Mali
Suna Djénéba (mul) Fassara
Sunan dangi N'Diaye
Shekarun haihuwa 8 ga Yuli, 1997
Wurin haihuwa Bamako
Harsuna Faransanci
Sana'a basketball player (en) Fassara
Wasa Kwallon kwando
Participant in (en) Fassara 2015 FIBA Africa Championship for Women (en) Fassara, 2019 Women's Afrobasket (en) Fassara da 2021 Women's Afrobasket (en) Fassara

Ta wakilci Mali a Gasar Afrobasket na Mata na shekarar 2019 . [2]

Manazarta

gyara sashe
  • Djeneba N'Diaye at FIBA