Dirang Moloi (an haife shi ranar 28 ga watan Nuwamba 1985) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Botswana, wanda ke taka leda a ƙungiyar Botswana Gaborone United a gasar Premier ta Botswana.

Dirang Moloi
Rayuwa
Haihuwa Gaborone, 28 Nuwamba, 1985 (38 shekaru)
ƙasa Botswana
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Notwane F.C. (en) Fassara-
  Botswana men's national football team (en) Fassara2006-
Mochudi Centre Chiefs (en) Fassara2009-2013
Vasco da Gama (South Africa)2010-2011151
CS Don Bosco (en) Fassara2013-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 1.78 m
Employers Notwane F.C. (en) Fassara  (1 ga Yuli, 2005 -  1 ga Yuli, 2009)
Mochudi Centre Chiefs (en) Fassara  (1 ga Yuli, 2010 -  30 ga Yuni, 2011)
Q4008881 Fassara  (30 ga Yuni, 2011 -  5 ga Yuni, 2013)
CS Don Bosco (en) Fassara  (1 ga Janairu, 2015 -  1 ga Yuli, 2015)
Township Rollers F.C. (en) Fassara  (1 ga Yuli, 2015 -  1 ga Yuli, 2017)
Gaborone United S.C. (en) Fassara  (1 ga Yuli, 2017 -  1 ga Yuli, 2022)
Extension Gunners FC (en) Fassara  (1 ga Yuli, 2022 -  11 Oktoba 2023)

Moloi ya fara babban aikinsa na wasan kwallon kafa a shekara ta 2005 tare da kulob ɗin Notwane FC a Gaborone. Bayan shekara hudu da rabi ya bar Notwane kuma ya sanya hannu ga kulob ɗin Mochudi Centre Chiefs.[1]

A cikin shekarar 2010 an ba da ɗan wasan tsakiya aro ga kungiyar kwallon kafa ta Vasco da Gama na gasar ƙwallon ƙafa ta Afirka ta Kudu .[2] A cikin watan Afrilu 2011 ya koma kulob dinsa na Mochudi Center Chiefs.[3]

A cikin shekarar 2017, ya sanya hannu tare da Gaborone United a gasar Premier ta Botswana.[4]

Ƙasashen Duniya

gyara sashe

Moloi ya buga wasanni goma sha daya ga ƙungiyar kwallon kafa ta kasar Botswana.[5]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Mmegi Online :: Dirang Moloi returns to Zebras fold" . Mmegi Online . Retrieved 21 May 2018.
  2. "Mmegi Online :: Zuma hails Dirang Moloi" . Mmegi Online . Retrieved 21 May 2018.
  3. "Vasco Da Gama Aiming To Extend Botswana International Dirang Moloi's Contract | Goal.com" . www.goal.com . Retrieved 21 May 2018.
  4. "Zapata: Moloi is the greatest Botswana player of all-time" . botswanapremierleague.com . Archived from the original on 27 July 2018. Retrieved 21 May 2018.
  5. Dirang Moloi at National-Football-Teams.com