Didier Deschamps (an haife shi a shekara ta 1968 a garin Bayonne, a ƙasar Faransa) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Faransa. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Faransa daga shekara ta 1989 zuwa shekara ta 2000.

Simpleicons Interface user-outline.svg Didier Deschamps
Didier Deschamps in 2018.jpg
Rayuwa
Cikakken suna Didier Claude Deschamps
Haihuwa Bayonne (en) Fassara, Oktoba 15, 1968 (51 shekaru)
ƙasa Faransa
Yan'uwa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa midfielder (en) Fassara
Nauyi 72 kg
Tsayi 170 cm

HOTO