Derek Clark
Derek Roland Clark wanda aka sani da Derek Clark (an haife shi ranar 10 ga watan Oktoba, 1933) a Bristol. tsohon ɗan siyasa ne na Jam'iyyar Independence ta Burtaniya. Ya kasance memba na Majalisar Turai (MEP) na Gabashin Midlands daga shekarar 2004 zuwa 2014.
Derek Clark | |||||
---|---|---|---|---|---|
14 ga Yuli, 2009 - 30 ga Yuni, 2014 District: East Midlands (en) Election: 2009 European Parliament election (en)
20 ga Yuli, 2004 - 13 ga Yuli, 2009 District: East Midlands (en) Election: 2004 European Parliament election (en) | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Bristol, 10 Oktoba 1933 | ||||
ƙasa | Birtaniya | ||||
Harshen uwa | Turanci | ||||
Mutuwa | 1 ga Janairu, 2023 | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
University of Bristol (en) University of Exeter (en) | ||||
Harsuna | Turanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Wurin aiki | Strasbourg da City of Brussels (en) | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | UK Independence Party (en) | ||||
derekclarkmep.org.uk |
Farkon rayuwa
gyara sasheYa yi karatu a Jami'ar Bristol (Shahadar Koyarwa) da Jami'ar Exeter. Malamin kimiyya ne mai ritaya.
Fagen Siyasa
gyara sasheTakara
gyara sasheYa tsaya takara a matsayin dan takarar UKIP a zaben 2010 na Northampton South, inda ya samu kuri'u 1,897 (4.9%), wanda kuri'u 50 ya gaza rike ajiyarsa.[1]
Bincike
gyara sasheA cikin shekarar 2011, OLAF, ofishin yaki da zamba na EU, ya binciki shi, kuma an sanya shi ya biya £ 31,800 na albashin da aka biya ma'aikatan da ke aiki a UKIP ba don aikin majalisar EU ba.
Bayan fage
gyara sasheClark ya musanta sauyin yanayi kuma ya yi alkawarin hana koyar da dumamar yanayi a cikin makarantu.[2]