Deborah Oluwaseun Odeyemi (an haife ta a ranar 21, ga watan Fabrairun, shekara ta alif 1995). ƴar tseren Najeriya ce wadda ta ƙware a tseren mita 100, da mita 200,,da mita 4 × 100.[1] Wanda ta Kamala a gasar wasannin motsa jiki na mata a birnin Beijing na ƙasar Sin a shekarar 2015.[2]/[3]

Deborah Oluwaseun Odeyemi
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 21 ga Faburairu, 1995 (29 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle da dan tsere mai dogon zango
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Tuhumar ta'ammali da ƙwaya gyara sashe

Gwajin da aka yima Odeyemi ya nuna tana yin ta'ammali da miyagun ƙwayoyi na ƙara kuzari. Hakan ya janyo mata dakatar wa ta shekaru huɗu daga wasanni na motsa jiki.[4][5]

Manazarta gyara sashe

  1. "Deborah Oluwaseun Odeyemi". All Athletics. Archived from the original on 27 August 2016. Retrieved 13 September 2015.
  2. https://web.archive.org/web/20160304083439
  3. http://www.wchathletics.html[permanent dead link]
  4. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named IAAF News 169
  5. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named IAAF list July 2016