Dean Baker (an haife shi ranar 13 ga watan Yuli, 1958) yana daga cikin shahararrun mutane Wadan yadan tattalin arziki ne dake ƙasar Amurka.shi ne wanda ya kafa Cibiyar Nazarin Tattalin Arziki da harkar Siyasa (CEPR) tare da Mark Weisbrot . An yi la'akari da Baker a matsayin ɗaya daga cikin masana tattalin arziki na farko da suka gano kumfa na gidaje na Amurka na 2007-08.

Dean Baker
Rayuwa
Haihuwa Tarayyar Amurka, 13 ga Yuli, 1958 (66 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Karatu
Makaranta University of Michigan College of Literature, Science, and the Arts (en) Fassara
Normandy High School (en) Fassara
University of Denver (en) Fassara
Swarthmore College (en) Fassara
Bernard Zell Anshe Emet Day School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Mai tattala arziki, university teacher (en) Fassara da scientist (en) Fassara
Employers Bucknell University (en) Fassara
IMDb nm3269638 da nm11799298
Dean Baker
Dean Baker
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe