Dawda Ngum
Dawda Ngum (An haife shi a ranar 2 ga watan Satumba, 1990) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Gambia wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Gambia.
Dawda Ngum | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Banjul, 2 Satumba 1990 (34 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Gambiya | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Aikin kulob/ƙungiya
gyara sasheAn haife shi a Banjul, Ngum ya buga wasa a BK Olympics, Trelleborg, Höllviken, da Rosengård. [1] [2] Ya sanya hannu kan Brønshøj a watan Yuli 2018, [3] da kuma Roskilde a watan Yulin 2019. [4] A ranar 10 ga watan Janairun, 2020, an tabbatar da cewa Ngum ya bar Roskilde. [5] A ranar 26 ga watan Fabrairu,2020, ya koma Brønshøj. [6]
Ayyukan kasa
gyara sasheNgum ya fara buga wasansa na farko a kasar Gambia a shekarar 2015. [1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "Dawda Ngum". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmerman. Retrieved 11 July 2016. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name "NFT" defined multiple times with different content - ↑ Dawda Ngum at Soccerway. Retrieved 11 July 2016.
- ↑ Landsholdsspiller til Brønshøj Archived 2021-09-27 at the Wayback Machine, bha.dk, 23 July 2018
- ↑ FCR-træner begejstret for nye spillere, sn.dk, 21 July 2019
- ↑ En hel hær søger væk fra FC Roskilde, bold.dk, 10 January 2020
- ↑ DAWDA VENDER TILBAGE Archived 2020-02-26 at the Wayback Machine, bronshojboldklub.dk, 26 February 2020