David Trezeguet (an haife shi a shekarar 1977 a birnin Rouen, na ƙasar Faransa). ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne a ƙasar Faransa. Ya bugawa Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ƙasar Faransa daga shekara ta 1998 zuwa shekara ta 2008.

David Trezeguet
Rayuwa
Cikakken suna David Sergio Trezeguet
Haihuwa Rouen, 15 Oktoba 1977 (46 shekaru)
ƙasa Faransa
Argentina
Ƴan uwa
Mahaifi Jorge Trezeguet
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Club Atlético Platense (en) Fassara1994-199550
  AS Monaco FC (en) Fassara1995-20009352
  France national under-18 association football team (en) Fassara1995-19961215
  France national under-20 association football team (en) Fassara1996-19971412
  France national under-21 association football team (en) Fassara1997-199855
  France national association football team (en) Fassara1998-20087134
  Juventus FC (en) Fassara2000-2010245138
Hércules CF (en) Fassara2010-20113112
Baniyas SC (en) Fassara2011-201130
  Club Atlético River Plate (en) Fassara2012-2014
  Newell's Old Boys (en) Fassara2013-2014247
FC Pune City (en) Fassara2014-201492
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Nauyi 80 kg
Tsayi 190 cm
Kyaututtuka
trezegol.com

Hotuna gyara sashe


Manazarta gyara sashe