David Dada (an haife shi 20 Nuwamba, shekara ta alif ɗari tara da casa'in da Uku 1993A.c) dAN WASAN Ƙwallon ƙafa ne na Sudan ta Kudu wanda a halin yanzu yake taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar Sudan ta Kudu Al-Malakia FC da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Sudan ta Kudu.[1]

David Dada
Rayuwa
Haihuwa Maridi (en) Fassara, 20 Nuwamba, 1993 (30 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Al-Malakia FC (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Sana'a gyara sashe

Ƙasashen Duniya gyara sashe

Dada ya buga wasan sa na farko a duniya a wasan sada zumunci da Botswana a ranar 5 ga watan Maris 2014, bayan ya buga wasan gaba daya.[2][3]

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. "David Dada" (in German). weltfussball.de. Retrieved 4 June 2017.
  2. "Botswana vs South Sudan (3:0)" . National Football Teams. Retrieved 4 June 2017.
  3. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "David Dada Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.