David Costabile (/ˈkɒstəbəl/; haihuwa: 9 ga Janairu 1967) dan wasan kwaikwayo ne na Amurka.

David Costabile
Rayuwa
Haihuwa Washington, D.C., 9 ga Janairu, 1967 (57 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta Tufts University (en) Fassara
New York University Tisch School of the Arts (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a dan wasan kwaikwayon talabijin, ɗan wasan kwaikwayo, stage actor (en) Fassara, jarumi, film screenwriter (en) Fassara, dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim da mai bada umurni
Employers New York University (en) Fassara
IMDb nm0182345

Tarihin rayuwa

gyara sashe

An haifi Costabile a Washington D.C kuma iyayenshi yan asalin Italiya ne.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe