David Booysen (an haife shi a ranar 25 ga watan Mayu na shekara ta 1989 a Cape Town, Western Cape ) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ya taka Wasa a Cape Town All Stars]. [1][2]

David Booysen (soccer)
Rayuwa
Haihuwa Cape Town, 25 Mayu 1989 (34 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Maritzburg United FC2010-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Rayuwa ta sirri gyara sashe

Babban ɗan'uwansa, Mario Booysen, shi ma ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne.[3]

Manazarta gyara sashe

  1. David Booysen at Soccerway
  2. "ABSA Premiership 2012/13 - David Booysen Player Profile - MTNFootball". Archived from the original on 23 May 2013. Retrieved 28 June 2013.
  3. "United sign striker Sibisi and defender Booysen from Ajax". The Witness. 26 August 2010. Retrieved 14 October 2020 – via pressreader.com.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe