David Bamford
David Phillip Bamford (an haife shi ranar 29 ga watan Maris a shekara ta alif ɗari tara da saba'in da shida1976A.C) a Melbourne, Victoria) tsohon ɗan wasan badminton ne na Australiya.
David Bamford | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Asturaliya |
Country for sport (en) | Asturaliya |
Sunan asali | David Phillip Bamford |
Suna | Dauda da Phillip |
Sunan dangi | Bamford (mul) |
Shekarun haihuwa | 29 ga Maris, 1976 |
Wurin haihuwa | Melbourne |
Yaren haihuwa | Turanci |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | Mai wasan badminton da Olympic competitor (en) |
Wasa | badminton (en) |
Kyauta ta samu | Australian Sports Medal (en) , national champion (en) da Oceanian champion (en) |
A ranar 22 ga watan Yunin 2000, Bamford ya sami lambar yabo ta Wasannin Australiya don nasarorin badmintoning.[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "David Phillip Bamford". Department of the Prime Minister and Cabinet. Retrieved 6 January 2012.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- David Bamford at BWF.tournamentsoftware.com
- David Bamford at BWFbadminton.com
- David Bamford at the Australian Olympic Committee
- David Bamford at Commonwealth Games Australia
- David Bamford at Olympics.com
- David Bamford at Olympedia
- David Bamford at the Commonwealth Games Federation (archived)