Darakta na Haɗin kai da Bambance-bambance
Darakta na Hadin Kai da Bambance-Bambance (Directorate of Integration and Diversity) wata hukuma ce ta gwamnatin Norway wacce ke da alhakin aiwatar da manufofin jama'a game da yan gudun hijira da haɗin kai. Yana ƙarƙashin Ma'aikatar Shari'a d dTsaron Jama'a kuma an kafa shi a cikin 2006. Cibiyar gudanarwa tana hedikwata a Oslo, kuma tana da ofisoshi a Bergen, Gjøvik, Kristiansand, Narvik, da Trondheim.
Darakta na Haɗin kai da Bambance-bambance | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | government directorate (en) |
Ƙasa | Norway |
Mulki | |
Hedkwata | Oslo |
Tsari a hukumance | organisasjonsledd (en) |
Mamallaki | Ministry of Education and Research of Norway (en) |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 2006 |
imdi.no |
Darakta-Janar
gyara sashe- Osmund Kaldheim (2005-2010)
- Geir Barvik (2010-2016)
- Libe Rieber-Mohn (2016-present)[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Libe Rieber-Mohn zai zama sabon darektan IMDi, Gwamnatin Norway