Trondheim birni ne, da ke a yankin Trøndelag, a ƙasar Nowe. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane 190 464. An gina birnin Trondheim a karni na goma bayan haifuwan Annabi Issa.

Trondheim
Flag of Trondheim (en)
Flag of Trondheim (en) Fassara


Wuri
Map
 63°26′N 10°24′E / 63.44°N 10.4°E / 63.44; 10.4
Ƴantacciyar ƙasaNorway
County of Norway (en) FassaraTrøndelag (en) Fassara
Babban birnin
Trondheim municipality (en) Fassara
Sør-Trøndelag (en) Fassara (1919–2017)
Søndre Trondhjems amt (en) Fassara (1804–1918)
Yawan mutane
Faɗi 212,660 (2023)
• Yawan mutane 3,699.08 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 57.49 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Nidelva (en) Fassara da Trondheimsfjord (en) Fassara
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 997
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 7004
Kasancewa a yanki na lokaci
Wasu abun

Yanar gizo trondheim.kommune.no
Trondheim.
hoton garin trondheim
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe