Bergen birni ne, da ke a yankin Yammacin Nowe, a ƙasar Nowe. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2018, jimilar mutane 280,216. An gina birnin Bergen a karni na sha ɗaya bayan haifuwan Annabi Issa.

Bergen


Wuri
Map
 60°23′33″N 5°19′24″E / 60.3925°N 5.3233°E / 60.3925; 5.3233
Ƴantacciyar ƙasaNorway
County of Norway (en) FassaraVestland (en) Fassara
Municipality of Norway (en) FassaraBergen Municipality (en) Fassara
Babban birnin
Bergen Municipality (en) Fassara
Søndre Bergenhus amt (en) Fassara (1763–1830s)
Bergen amt (en) Fassara (1831–1918)
Bergen County (en) Fassara (1919–1971)
Hordaland (en) Fassara (1972–2019)
Vestland (en) Fassara (2020–)
Yawan mutane
Faɗi 291,189 (2023)
• Yawan mutane 3,340.47 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Norwegian (en) Fassara
Labarin ƙasa
Yawan fili 87.17 km²
Altitude (en) Fassara 5 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1070
Tsarin Siyasa
• Gwamna Marit Warncke (en) Fassara (25 Oktoba 2023)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 5003–5098
Kasancewa a yanki na lokaci
Wasu abun

Yanar gizo bergen.kommune.no
Bergen.

Manazarta

gyara sashe