An zabi Daniel Iyorkegh Saror a matsayin Sanata mai wakiltar mazabar Benuwe arewa maso gabas ta jihar Benue a Najeriya a farkon jamhuriya ta hudu ta Najeriya, inda ya tsaya takara a karkashin jam'iyyar PDP. Ya fara aiki a ranar 29 ga Mayun shekarar 1999. An sake zabe shi a watan Afrilun 2003 a Tutar jam'iyyar All Nigeria People's Party (ANPP). [1]

Daniel Saror
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

3 ga Yuni, 2003 - 5 ga Yuni, 2007 - Joseph Akaagerger
District: Benue North-East
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

Mayu 1999 - 2003
District: Benue North-East
Rayuwa
Haihuwa Benue
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party
All Nigeria Peoples Party

Bayan ya hau kujerarsa a Majalisar Dattawa a watan Yuni na shekarar 1999, an nada Saror a cikin kwamitocin kamar Haka. Solid Minerals, Science & Technology, Agriculture, Finance & Appropriation, Water Resources and Education (Mataimakin shugaba). , An kuma nada Saror mataimakin shugaban marasa rinjaye na majalisar a shekarar 2003 A shekarar2007, Saror ya tsaya takarar Gwamnan Jihar Benuwe a jam’iyyar ANPP amma bai yi nasara ba. inda Abokin takarar sa Gabriel Suswam na jam’iyyar PDP ne ya doke shi a zaben inda ya samu kuri’u 1,086,489 yayin da Saror ya samu kuri’u 276,618. [2]

Mazarta gyara sashe

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-08-29. Retrieved 2022-08-29.
  2. https://punchng.com/those-claiming-benue-people-are-killing-each-other-should-examine-themselves-senator-saror/

Template:Nigerian Senators of the 4th National Assembly