Dalori gari ne a kudancin Maiduguri, a jihar Borno. Garin Dalori yana da babban sansani da 'yan gudun hijira ke zama, waɗanda rikicin Boko Haram ya shafa. Akwai fiye da 15000 'yan gudun hijira tun shekarar 2015.[ana buƙatar hujja]

Dalori

Wuri

Manazarta gyara sashe