Dalhatu United Football Club kungiya ce ta kwallon kafa ta Najeriya dake birnin Gusau a jihar Zamfara. Suna taka leda a mataki na biyu na kwararrun kwallon kafa a Najeriya, wato Nigeria National League.

Dalhatu United F.C.
Bayanai
Iri ƙungiyar ƙwallon ƙafa
Ƙasa Najeriya

Tawagar Yanzu gyara sashe

No. Pos. Nation Player
GK   NGA Sadiq Abubakar
FW   NGA Isah Rilwan
   Said Ahmed
No. Pos. Nation Player
  NGA Emeka Nnaji
  NGA Usman Samaila
  NGA John James

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

Manazarta gyara sashe