Dahiru Musdapher (an haife shi a ranar 15 ga watan Yulin shekara ta alif ɗari tara da arbain da biyu 1942 A.c- ya mutu a ranar 22 ga watan Janairun shekara ta 2018) [1] masanin shari’a ne a Najeriya. A shekara ta 2011, an nada shi Babban Alkalin Kotun Kolin Najeriya. Ya yi aiki a matsayin Babban Alkalin Shari’ar Jihar Kano daga shekara ta 1979 zuwa shekara ta 1985, ya kuma zama memba na Kotun daukaka kara daga shekarar 1985 har zuwa shekara ta 2003.[2]

Dahiru Musdapher
shugaban alqalan alqalai

2011 - 2012
Rayuwa
Haihuwa 15 ga Yuli, 1942
ƙasa Najeriya
Mutuwa 22 ga Janairu, 2018
Sana'a
Sana'a mai shari'a

Duba kuma

gyara sashe
  • Jerin malaman fiqihu
  • Jerin yan Najeriya

Manazarta

gyara sashe

 

  1. https://www.okayng.com/former-cjn-justice-dahiru-musdapher-is-dead/[permanent dead link]
  2. Iroanusi, QueenEsther (17 July 2019). "Senate confirms Muhammad as Chief Justice of Nigeria". Retrieved 24 January 2020.
  •