DJibril Diawara
Djibril Diawara (an haife shi ranar 3 ga watan Janairun 1975) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Senegal ne ɗan ƙasar Faransa mai ritaya.
DJibril Diawara | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Dakar, 3 ga Janairu, 1975 (49 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Faransa Senegal | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 185 cm |
Sana'a
gyara sasheYa taka leda a Le Havre, Monaco, Torino da Bolton Wanderers a lokacin aikinsa na ƙwararru.
Diawara ya taka leda a ƙungiyar Monaco mai hazaƙa ta Jean Tigana wadda ta fitar da Manchester United daga gasar zakarun Turai a cikin shekarar 1998 a raga bayan sun tashi 1-1 a Old Trafford.[1]
Ya tafi aro zuwa Bolton a gasar firimiya a 2001 kuma ya buga wasanni 9, inda aka kore shi sau ɗaya a karawar da Everton.[2]
Girmamawa
gyara sasheMonaco
- Trophée des Champions : 1997
Manazarta
gyara sasheHanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Djibril Diawara at Soccerbase
- Player profile - lfp.fr (in French)