Curtis Anthony Tilt (an haife shi a ranar 4 ga watan Agustan shekara ta 1991) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke buga kwallo a matsayin dan tsakiya na ƙungiyar Salford City ta EFL League na biyu . An haife shi a kasar Ingila, ya wakilci kasar Jamaica a matakin kasa da kasa.[1]

Curtis Tilt
Rayuwa
Cikakken suna Curtis Anthony Tilt
Haihuwa Walsall (en) Fassara, 4 ga Augusta, 1991 (33 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Blackpool F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 1.92 m

Manazarta

gyara sashe
  1. "Notification of shirt numbers: Blackpool" (PDF). English Football League. p. 6. Retrieved 18 October 2019.