Crispen Mutakanyi (an haife shi a ranar 15 ga watan Maris 1970) ɗan wasan tsere ne na middle-distance runner na maza daga Zimbabwe. [1] Ya wakilci kasarsa ta haihuwa ta Afirka a gasar Olympics ta bazara a shekarar 2000 a Sydney, Australia da kuma gasar cin kofin duniya na shekarar 1999 a Seville, Spain.[2]

Crispen Mutakanyi
Rayuwa
Haihuwa 15 ga Maris, 1970 (54 shekaru)
ƙasa Zimbabwe
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Yana da mafi kyawun mutum a cikin mita 800 na mintuna 1:45.1 a outdoor (Harare 1998) da mintuna 1:52.94 a indoor (Lisbon 2001).

Rikodin na gasar gyara sashe

Shekara Gasa Wuri Matsayi Taron Bayanan kula
Representing Template:ZIM
1998 Commonwealth Games Kuala Lumpur, Malaysia 7th 800 m 1:46.97
1999 World Championships Seville, Spain 44th (h) 800 m 1:48.73
All-Africa Games Johannesburg, South Africa 10th (sf) 800 m 1:48.45
2000 Olympic Games Sydney, Australia 15th (h) 800 m 3:05.60
3rd (h) 4 × 400 m relay 3:05.62
2001 World Indoor Championships Lisbon, Portugal 22nd (h) 800 m 1:52.94
2003 All-Africa Games Abuja, Nigeria 7th 800 m 1:49.76
3rd 4 × 400 m relay 3:05.62
Afro-Asian Games Hyderabad, India 3rd 4 × 400 m relay 3:05.35

Manazarta gyara sashe

  1. Crispen Mutakanyi at World Athletics
  2. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Crispen Mutakanyi Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe