Sevilla
Sevilla (lafazi: /seviyya/) birni ce, da ke a yankin Andalusiya, a ƙasar Hispania. Ita ce babban birnin yankin Andalusiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, akwai jimilar mutane 1,519,639 (miliyan ɗaya da dubu dari biyar da sha tara da dari shida da talatin da tara). An gina birnin Sevilla a karni na takwas kafin haifuwan annabi Issa.
Sevilla | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Ispaniya | ||||
Autonomous community of Spain (en) | Andalusia | ||||
Province of Spain (en) | Seville Province (en) | ||||
Babban birnin |
Andalusia Kingdom of Seville (en) Seville Province (en) Almohad Caliphate (en) Comarca Metropolitana de Sevilla (en) Taifa of Seville (en) (1023–1091) | ||||
Babban birni | Seville city (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 684,025 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 4,858.13 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | notary district of Seville (en) , Q107553430 da Comarca Metropolitana de Sevilla (en) | ||||
Yawan fili | 140.8 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Canal de Alfonso XIII (en) da Guadalquivir (en) | ||||
Altitude (en) | 18 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Alcalá de Guadaíra (en) La Algaba (en) Camas (en) Carmona (en) Dos Hermanas (en) Gelves (en) La Rinconada (en) Salteras (en) San Juan de Aznalfarache (en) Santiponce (en) Tomares (en) Palomares del Río (en) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Muhimman sha'ani |
| ||||
Patron saint (en) | Ferdinand III of León (en) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Mayor of Seville (en) | Juan Espadas Cejas (en) (2015) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 41000–41099 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 95 | ||||
INE municipality code (en) | 41091 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | sevilla.org |
Hotuna
gyara sashe-
The Giralda from the Patio de Banderas of the Alcázar
-
The Barqueta Bridge and the Alamillo bridge
-
The Guadalquivir and Triana
-
Kartuja Footbridge
-
Torre Schindler
-
La Torre del Oro
-
La sevilla del siglo
-
Cathedral and Archivo de Indias Seville
-
Seville
-
Calatrava Puente del Alamillo Seville
-
Sevilla Fuente De Las Ranas
-
Sevilla Monte Gurugu
-
Sevilla Expo92Ariane