Craig Bianchi (an haife shi a ranar 25 ga watan Maris shekara ta 1978 a Cape Town, Western Cape ) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ya taka Wasa a Hellenic . Ya buga wasanni 7 a tawagar kwallon kafar Afrika ta Kudu .

Craig Bianchi
Rayuwa
Haihuwa Cape Town, 25 ga Maris, 1978 (46 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Hellenic F.C. (en) Fassara1994-2002
  Tawagar Kwallon kafar Afirka ta Kudu2001-200570
Mamelodi Sundowns F.C. (en) Fassara2002-2006581
Santos F.C. (en) Fassara2006-2011280
Maritzburg United FC2006-2006100
Hellenic F.C. (en) Fassara2012-2013
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Bianchi ya fito ne daga kogin Elsie dake a tudun Cape . Ya fara halartan babbar jami'a yana dan shekara 16 a 1994.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe