Clifford Chukwuma
Clifford Chukwuma tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya sannan kuma shine babban mai horar da ƙungiyar SESA Football Academy a Indiya.
Clifford Chukwuma | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Najeriya |
Suna | Clifford |
Wurin haihuwa | Najeriya |
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) |
Mamba na ƙungiyar wasanni | Sesa Football Academy (en) da Dolphin FC (Nijeriya) |
Wasa | ƙwallon ƙafa |
Ɗan Chukwuma, Chukwudi Chukwuma, a halin yanzu yana taka leda a FK Teplice na Gasar Farko ta Czech.
Aikin koyarwa
gyara sasheGoa Sporting
gyara sasheChukwuma ya jagoranci Sporting Goa a I-League daga shekarar 2008 zuwa 2009.[1][2][3]
SESA FA
gyara sasheBayan barin Sporting Goa, Chukwuma ya zama babban koci a Kwalejin Ƙwallon Ƙafa ta SESA.[4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "I-League: Three Points Is All We Need - Clifford Chukuwama". Goal.com. 26 February 2009. Retrieved 22 February 2015.
- ↑ "I-League: Sporting Clube De Goa sack Gaonkar". news18.com. New Delhi: Goal.com. 7 February 2009. Archived from the original on 22 September 2022.
- ↑ Sengupta, Somnath (13 July 2011). "Tactical Evolution Of Indian Football: Part Four – Modern Era (1999—2011)". thehardtackle.com (in Turanci). Kolkata: The Hard Tackle. Archived from the original on 18 September 2021. Retrieved 11 October 2022.
- ↑ "Will Dodsal Mumbai be tested better?". The Hindu. 30 August 2012. Retrieved 22 February 2015.