Clever Ikisikpo haifeffen Najeriya ne kuma ɗan siyasa, ya riƙe kujera a majalisar dattawa wanda ya wakilci jihar Bayelsa daga shekara ta 2011 zuwa shekara ta 2015 a ƙarƙashin jam'iyar PDP.[1]

Clever Ikisikpo
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

6 ga Yuni, 2011 - 6 ga Yuni, 2015
District: Bayelsa East
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

5 ga Yuni, 2007 - 6 ga Yuni, 2011
District: Ogbia
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

3 ga Yuni, 2003 - 5 ga Yuni, 2007
District: Ogbia
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta University of Port Harcourt (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Siyasa gyara sashe

An zabe shi a matsayin dan majalisar taro daga shekarar 1999 zuwa shekara ta 2003 sannan daga bisani ya zarce zuwa kugerar majalisa ta dattawa.[2]

Manazarta gyara sashe