Clench Ruben Loufilou Ndella, (an haife shi ranar 12 ga watan Afrilu 1999) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Gabon wanda ke taka leda a kulob din AC Ajaccio na Faransa, a matsayin ɗan wasan tsakiya.

Clech Loufilou
Rayuwa
Haihuwa Gabon, 12 ga Afirilu, 1999 (25 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
AS Mangasport (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Ya fara aikinsa da Mangasport. [1] Bayan ya shafe lokaci yana gwaji tare da kulob din Faransa Ajaccio a cikin watan Agusta, 2019,[2] ya sanya hannu kan kwangilar shekara guda tare da kulob din a ranar 2 ga watan Satumba, 2019. [3]

Ya buga wasansa na farko a duniya a Gabon a shekarar 2018. [1]

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 Clech Loufilou at National-Football-Teams.com Cite error: Invalid <ref> tag; name "NFT" defined multiple times with different content
  2. "Ligue 2 : l'AC Ajaccio met à l'essai un international U20 gabonais" . www.corsematin.com .
  3. "Officiel - Clech Loufilou rejoint l'AC Ajaccio" . MaLigue2 . 2 September 2019.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe